DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Majalisar dokokin Nijeriya ta nemi jin bahasin yadda hukumar JAMB ta kashe biliyan 1.85 wajen sayen abinci da maganin kwari

-

Kwamitin hadaka na majalisun dokokin Nijeriya ya bukaci hukumar shirya jarabawar shiga jami’a JAMB ta yi bayani akan yadda ta kashe makudan kudade wajen siyen abinci da, kayan makulashe da maganin sauro da wasu abubuwan cikin shekara ta 2024 da suka kai naira biliyan 1.85.
Kwamitin ya kuma yi barazanar katse kudaden da hukumar za ta karba daga gwamnatin tarayya a cikin 2025.
Wannan dai na zuwa ne bayan da shugaban hukumar Farfesa Ishaq Oloyede, ya bayyana a gaban majalisar domin gabatar da kasafin kudin 2025.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara