DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rundunar sojin Nijeriya ta soma bincike kan harin jirgin sama da ya kashe mutanen gari a Zamfara

-

Rundunar sojin saman Nijeriya ta nuna damuwa akan rahotannin da ke nuna cewa farmakin da sojoji suka kai a maboyarsu Bello Turji a jihar Zamfara, ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula.
Mai magana da yawun rundunar, Akinboyewa ya ce sun yi iya kokarinsu wajen kauce wa irin wannan matsala.
Rahotanni sun bayyana cewa da marecen Asabar É—in makon da ya gabata, jirgin saman sojojin Nijeriya ya yi luguden wuta kan wasu Askarawan jihar Zamfara a kauyen Tungar Kara na karamar hukumar Maradun, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 16.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara