Amurka za ta bayar da tallafin dala $770 ga wadanda wutar daji ta shafa a Los Angeles

-

 Shugaban Amurka Joe Biden, ya ba da sanarwar tallafin dala $770 ga al’ummar yankin Los Angeles da wutar daji mafi muni a tarihin jihar Califonia ta shafa.

Joe Biden, wanda ke dab da barin fadar White House, ya bayyana hakan ne a ranar Litinin.

Bayanai sun nuna cewa gobarar dajin ta yi sanadin mutuwar mutane 29, kuma Amurkawa na ci gaba da nuna fargaba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara