DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gyaran dokar haraji na daga cikin manya-manyan batu da majalisar Nijeriya za ta yi muhawara kansu a yau bayan dawowa daga hutu

-

 

Yayin da majalisar dokokin Nijeriya ta koma aiki a yau, ‘yan majalisar daga yankin arewa sun kammala shirye-shiryen rufe majalisa idan har ba a janye kudirin gyaran haraji da ke gaban majalisar ba.

Sun nanata kiran da suka yi na a janye kudirin saboda rashin tuntubar masu ruwa da tsaki game  abubuwan da kudurorin suka kunsa, a cewar jaridar Dailytrust.

Don magance wadannan matsalolin, majalisar dattawa ta kafa wani kwamiti karkashin jagorancin shugaban marasa rinjaye Sanata Abba Moro don ganawa da babban lauyan tarayya don magance korafe-korafen da suka shafi kudirin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara