Sign in Welcome! Log into your account your username your password Forgot your password? Get help Password recovery Recover your password your email A password will be e-mailed to you. Labarai Sojojin Nijar sun rufe kafar yada labaran Canal 3 mai zaman kanta Daga DCL Editor-In-Chief - January 18, 2025 FacebookTwitterPinterestWhatsApp Hukumomin mulkin sojan Nijar sun dakatar da kafar yada labarai mai zaman kanta ta Canal 3 na tsawon wata daya. Kazalika sojojin sun kwace lasisin wani ma’aikacin kafar na Canal 3, na tsawon watanni uku. FacebookTwitterPinterestWhatsApp Previous articleNijeriya ta zama aminiyar kungiyar kasashen BRICS dake zama kishiya ga kasashen YammaNext articleMutune 7 sun riga mu gidan gaskiya, yayin da sama da 80 suka jikkata sanadiyar fashewar motar man fetur da ta fadi a Suleja jihar Neja DCL Editor-In-Chiefhttps://dclhausa.com LEAVE A REPLY Cancel reply Comment: Please enter your comment! Name:* Please enter your name here Email:* You have entered an incorrect email address! Please enter your email address here Website: Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. Δ Sabbin Labarai Labarai Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin 50KG ya koma N58,000 a wasu sassan Nijeriya in ji wani rahoton da majiyar DCL Hausa ta Punch ta wallafa. Rahoton da kamfanin S&P Global ya fitar ya bayyana cewa farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 ya sauka zuwa N58,000 a wasu yankunan Najeriya,... April 28, 2025 Siyasa ‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi zargin cewa an yi wa siyasar adawa kamshin mutuwa a Najeriya. Bafarawa, wanda ya kasance jigo... April 28, 2025 Load more Mafi Shahara Farashin buhun shinkafar waje mai nauyin 50KG ya koma N58,000 a wasu sassan Nijeriya in ji wani rahoton da majiyar DCL Hausa ta Punch ta wallafa. ‘Yan siyasar da ke neman mukamai ba don talakawa suke yi ba – Zargin Bafarawa ga ‘yan siyasar Nijeriya Elementor #2967