DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Farashin data 1GB zai iya kai wa N560 idan aka kara kudin sadarwa – Jaridar Punch

-

‘Yan Nijeriya na kusa ga fuskantar karin kudin amfani da layukan sadarwa, inda ake hasashen farashin data 1GB zai iya kai N560.
Ministan sadarwa Bosun Tijani, yayin wata hira da yayi da gidan talabijin na Channels a kwanan nan, ya ce kamfanonin sadarwa ba zasu yi karin kudi kashin 100 ba sai dai kashi 30 zuwa 60.
Idan aka amince da karin na kashi 60, jaridar Punch ta lissafa cewa kiran wata duk minti daya zai tashi daga N11 zuwa N17.6, inda tura sako zai tashi daga N4 zuwa N6.4, yayinda farashin data 1GB zai karu daga N350 zuwa N560.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara