HomeLabaraiManyan 'yan siyasa na rige-rigen yin takardun filaye bayan da Ministan Abuja...

Manyan ‘yan siyasa na rige-rigen yin takardun filaye bayan da Ministan Abuja Wike ya kwace na wasu

-

Hukumar kula da babban birnin tarayya ta cika makil da masu harkar gidaje da kuma ‘yan siyasa masu filaye a Abuja, bayan da Ministan birnin Nyesom Wike, ya kwace wasu filayen sanannun mutane 568 a yankin Maitama II a Abuja.
Wani mai harkar gidaje a Abuja Ameh Daniel ya shaida wa jaridar Punch cewa masu filayen na rige-rigen zuwa ne domin biyan kudin takardun filayen domin tsira da kadarar da suka mallaka.
Sai dai wani dan majalisar wakilai Mista Oluwole Oke ya bukaci WIke da ya kara wa’adin biyan kudin takardun ga mutane 568 da aka kwace wa filaye.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img