HomeLabaraiSojojin Nijeriya sun yi dirar mikiya mafakar Bello Turji sun hallaka ɗansa...

Sojojin Nijeriya sun yi dirar mikiya mafakar Bello Turji sun hallaka ɗansa tare da banka wuta ga maɓoyarsa

-

Dakarun sojin Nijeriya sun tarwatsa maboyar kasurgumin dan bindiga Bello Turji tare da lalata rumbun ajiyar abincinsa da kuma hallaka dansa daya.
Mai bin diddigi da lura da al’amurran tsaro a yankin Tabkin Chadi Zagazola Makama ne ya tabbatar da hakan a shafinsa na X, kamar yadda jaridar Dailytrust ta ruwaito.
Makama yace rundunar hadaka ta Operation Fansan Yamma ce ta kai farmakin ta sama da kasa a maboyar Turji dake Fakai, cikin karamar hukumar Shinkafi ta jihar Xamfara State.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img