HomeLabaraiRikicin PDP: Shugabannin jam'iyyar PDP sun jaddada goyon baya ga Gwamnan Rivers,...

Rikicin PDP: Shugabannin jam’iyyar PDP sun jaddada goyon baya ga Gwamnan Rivers, Fubara

-

Wasu mambobin kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP mai adawa a Nijeriya sun nuna amincewar su da hukuncin kotu na baya bayan nan da ya soke zaben shugabannin jam’iyyar a jihar Rivers.
Shugabannin sun bayyana hakan ne a lokacin da suka ziyarci Gwamna Siminalayi Fubara a fadar gwamnatin jihar dake Fatakwal.
Tawagar shugabannin karkashin jagorancin Sakataren yaÉ—a labarai na PDP na kasa Debo Ologunagba, sun ce Fubara shine jagoran jam’iyyar a Rivers

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img