HomeUncategorizedGwamnatin Nijeriya za ta gina gidaje dubu 10 ga ma'aikatan lafiya

Gwamnatin Nijeriya za ta gina gidaje dubu 10 ga ma’aikatan lafiya

-

 

Shugaba Tinubu

Aikin wanda ma’aikatar gidaje da raya birane ta  tare da hadin gwiwar ma’aikatar lafiya ta tarayya, za tai na da nufin samar da gidaje masu sauki da inganci ga likitoci kwararru a fadin kasar.

Ministan gidaje da raya birane Ahmed Dangiwa, ya bayyana shirin samar da gidajen a wata ganawa da shugabannin kungiyar likitocin Nijeriya a ranar Alhamis, a Abuja.

Dangiwa ya jaddada mahimmancin inganta rayuwar ma’aikatan kiwon lafiya,wadanda da yawansu ke fuskantar kalubale wajen samun matsuguni, musamman a biranen da cibiyoyin kiwon lafiya suke.

Ministan ya ce yakamata ma’aikatan lafiya suna da gidajen zama da suka dace da su shiyasa ma’aikatar hadin gwiwa da ma’aikatar lafiya suka fito da wannan tsari.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img