Kaso 9.6% na daliban makarantun firamaren jihar Kano ne kacal ke iya karatu, in ji wani rahoton Asusun UNICEF

-

 

Daliban Firamare

Shugaban ofishin UNICEF mai kula da shiyyar Kano, Rahama Mohammed, ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai na bikin ranar ilimi ta duniya ta shekarar 2025 a ranar Juma’a a Kano.

A cewarsa, jihar na fama da matsananciyar matsalar ilimi, inda yara kusan miliyan daya ba sa zuwa makaranta, bisa ga sabbin bayanai da suka fito.

Ya ce a halin yanzu kusan kashi 32 cikin 100 na yara ne ba sa iya shiga makarantun sakandire zuwa gaba da sakandire a jihar,don haka akwai bukatar ayi adinda ya dace wajen rage kason wa’yanda ba sa iya tsallake wannan mataki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara