DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kungiyar Kwadago a Nijeriya na shirin yin zanga-zanga kan karin kudin sadarwa

-

Kungiyar kwadago ta NLC na shirin gudanar da zanga-zanga ta kasa a ranar 4 ga watan Fabrairu kan karin kudin kira da data dana tura sakonni da gwamnatin tarayya ta yi.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa kungiyar ta amince da yin zanga-zangar ne a yayin taron shugabannin NLC na kasa dake gudana.
Matakin wani jan kunne ne ga gwamnati cewa ma’aikata za su ci gaba da kalubalantar karin kudin saboda yanayin talauci da zai kara jefa al’ummar kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya

An saka ranar da za a fitar da sakamakon binciken zargin alaka da muggan kwayoyi da ya hada da Shugaba Tinubu na Nijeriya. Ana dai...

Za mu iya cin zabenmu ko babu ku, kalaman Elrufa’i ga gwamnonin Nijeriya

  Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bayyana cewa sabuwar kawancen jam’iyyu adawa na da karfin da zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu...

Mafi Shahara