DCL Hausa Radio
Kaitsaye

PDP tsagin Wike ta yi watsi da matsayar gwamnonin PDP kan muƙamin sakataren jam’iyya

-

Gwamnonin jam’iyyar PDP sun nuna goyon bayansu ga Sunday Ude-Okoye a matsayin sakataren jam’iyyar na kasa.
A cewar jaridar Punch wasu magoya bayan ministan Abuja Nyesom Wike sun ce Samuel Anyanwu ne Sakataren PDP har zuwa ranar da aka yi babban taron jam’iyya na kasa.
Babbar jam’iyyar adawa na ci gaba da fama da rikicin cikin gida yayin da shekara ta 2027 ke karatowa.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara