Babu wanda zai tilasta wa yankin arewa sake zaben Tinubu a 2027 – Martanin kungiyar ACF ga Ganduje

-

Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF da wasu masu faÉ—a aji a yankin sun bayyana cewa babu wanda zai iya tilastawa yankin sake zaben Tinubu a shekara ta 2027.
Kungiyar ta yi fatali da kalaman shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje inda tace babu wanda zai ci wa yankin albasa ta hanyar yin wannan ikirari.
Suna wadannan kalaman ne domin martani ga kalaman Ganduje cewa masu neman shugabancin kasar daga yankin arewa su jira sai 2031 domin yin takara, yana mai jaddada cewa Tinubu sai yayi mulki karo na biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara