HomeLabaraiKotu ta dage sauraren shari'ar Ganduje da matarsa da ake zargi da...

Kotu ta dage sauraren shari’ar Ganduje da matarsa da ake zargi da almundahana

-

Wata babbar kotu a jihar Kano ta dage sauraren karar da aka shigar kan shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje da wasu mutane bakwai, bisa zargin cin hanci da almundahanar kudade har zuwa ranar 15 ga watan Afrilu.
Kamfanin dillancin labarai na Nijeriya NAN ya ruwaito cewa, zarge zarge takwas ne gwamnatin jihar Kano ta gabatar kan Ganduje, da matarsa Hafsat Umar.
Sauran wadanda ake kara sun hada da Abubakar Bawuro, Umar Abdullahi Umar, Jibrilla Muhammad, da kamfunnan Lamash properties Limited, da Safari Textiles Limited da kuma Lasage General Enterprises Limited.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

LATEST POSTS

Sarkin Daura ya nada Hamza Sule Sarautar Sadaukin Kasar Hausa

Maimartaba Sarkin Daura Alh Faruk Umar Faruk ya nada Hon. Hamza Sulaiman Faskari Kwamishinan mahallin jihar katsina sarautar Sadaukin Kasar Hausa a fadarsa dake garin...

Kawance domin kayar da Tinubu a 2027 ba zai yi wani tasiri ba, bata lokaci ne kawai, in ji dan jam’iyyar PDP Ayo Fayose

Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya yi watsi da gamayyar jam’iyyun adawa na siyasa da ake tattaunawa a kai, da nufin kifar da Gwamnatin...

Babu wanda ya hana Kasshim Shettima shiga fadar Shugaban kasa ta Villa, labarin ba ya da tushe bare makama – Mai magana da yawunsa...

Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Yada Labarai Stanley Nkwocha,ya bayyana labarin da ke yawo a kafafan sada zumunta, dangane da hana...

Jiga-jigan APC sun tattaru a Abuja, sun tabbatar wa da Shugaba Tinubu zai yi nasara da gagarumin rinjaye a zaben 2027

Jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki sun gudanar da wani gangami a Abuja, inda suka bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumin rinjaye a...

Most Popular

spot_img