DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro Nuhu Ribadu ya caccaki ƙasar Canada saboda ta hana wa manyan sojojin Nijeriya takardar visa

-

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro Nuhu Ribadu ya caccaki ƙasar Canada saboda ta hana wa babban hafsan sojojin Nijeriya Janar Christopher Musa da wasu manyan sojoji takardar visa domin shiga kasar.
Ribadu, wanda ke jawabi a wurin lackar da cibiyar horaswa kan sha’anin tsaro ta shirya a Abuja, ya bayyana matakin a matsayin cin fuskar Nijeriya.
Martanin da zuwa ne bayan da Janar Christopher Musa ya bayyana yadda hukumomin kasar Canada suka hana masa shiga kasar tare da wasu manyan jami’ai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara