DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rundunar yan sandan Nijeriya ta ce ba lokacin Sufetan yan sanda Egbetokun makamai 3,907 suka yi ɓatan dabo ba

-

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce makamai 3,907 da ake bincike sun yi ɓatan dabo ne tun kafin Sufeta Janar na yanzu Kayode Egbetokun ya karɓi jagoranci.
Mai magana da yawun rundunar Olumuyiwa Adejobi ne ya bayyana hakan a cikin wani bayani da ya fitar, inda yace bata gari ne suka sace makaman lokacin hatsaniya.
Yace rundunar ta yi duk kokarinta wajen kwato makaman kuma tuni wasu suka dawo hannun rundunar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara