Gwamnatin Nijeriya za ta kafa wata rundunar da za ta hana lalata na’urorin lantarki

-

Gwamnatin Nijeriya ta ce za ta kafa runduna ta musamman da za ta kare na’urorin samar da lantarki dake fadin kasar.
Ministan cikin gida na Nijeriya Olubunmi Tunji-Ojo ne ya sanar da hakan a cikin shirin barka da safiya na gidan talabijin na Channels wanda aka yi a wannan jumu’ar.
Ya ce rundunar wadda za a samar daga cikin jami’an hukumar bayar da tsaro ga farin kaya ta Civil Defence, za su hana lalata kayan lantarki na kasar da ake yi, lamarin da ke haifar da lalacewar wutar lantarki a fadin kasar.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara