DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar kididdiga a Nijeriya NBS ta ce kayayyaki a kasar ya sauka a watan Junairu

-

 

Hukumar kididdiga a Nijeriya NBS ta bayyana cewa farashin kayayyaki a kasar ya sauka zuwa kashi 24.48 a cikin watan Janairun shekarar 2025

Shugaban hukumar ta NBS, Prince Adeyemi Adeniran ne ya bayyana hakan a yayin ganawar sa da manema labarai a ranar Talata a Abuja.

Shugaban ya ce sabuwar kididdigar ta biyo bayan saukar da farashin kayayyaki a Nijeriya ,musamman a watan Janairun shekarar 2025.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Zaben Okowa a matsayin abokin takarar Atiku ne kuskuren da ya kayar da PDP a 2023 — Abba Moro

Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya bayyana cewa zaɓen tsohon gwamnan jihar Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin abokin takarar shugaban ƙasa...

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

Mafi Shahara