DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin jihar Sokoto za ta kashe Naira milyan 998 domin ciyarwa a cikin azumin watan Ramadan

-

Ahmad Aliyu

Gwamnatin jihar Sokoto ta ware sama da Naira miliyan 998 domin shirin ciyarwar watan azumin Ramadan na shekarar 2025.

Google search engine

Gwamnan jihar Ahmed Aliyu, a yayin kaddamar da shirin, ya jaddada kudirin gwamnatin na fadada shirin domin isa ga al’umomin jihar baki daya. 

Ya ce ko a shekarar da ta gabata irin wannan aiki na ciyarwa a cibiyoyi sama da 130 a fadin jihar.

A cewar sa a wannan shekarar a kara adadin zuwa cibiyoyi 155 don rage cunkoson wuraren da ake da su tare da tabbatar da saukin samun abinci ga masu azumi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Muna biyan ‘yan bindiga Naira miliyan 7 don zama a gidajenmu ko noma gonakinmu

Wasu al’ummomi a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja sun bayyana cewa suna biyan haraji ga ‘yan bindiga domin su samu damar zama a garuruwansu...

Abin takaici ne a ce tawagar Super Eagles na bin bashi – Peter Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban Nijeriya na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023 Peter Obi, ya bayyana takaici kan rahotannin da ke nuna cewa tawagar wasan...

Mafi Shahara