Janar Tiani a Nijar ya sassauta lokacin aikin gwamnati albarkacin watan Ramadan

-

 

Janar Abdulrahman Tiani

Ministar kwadago ce ta Nijar madam Aissata Abdoulaye Tondi a cikin wata doka da ta dauka ta bayyana kawo gyaran fuska ga lokutan aikin 

Da zaran watan azumin Ramadan din ya kama dokar ta ce ma’aikatan za su hau aiki ne daga karfe 8 na safe zuwa karfe 4 da rabi na marece daga ranar litinin zuwa alhamis maimakon tashi karfe 5 da rabi kafin azumi 

Ranar Juma’a kuwa za a sauka daga aikin ne a karfe daya na rana

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara