DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hukumar kiyaye aukuwar hadura a Nijeriya FRSC ta kama motoci sama da 350 masu jabun lambobi

-

 

Jami’an hukumar FRSC

Hukumar kiyaye aukuwar hadurra ta FRSC ta kame motoci sama da 350 a cikin wata daya a fadin kasar, masu É—auke da lambobin da ba a yi rejista ba.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Olusegun Ogungbemide ne ya bayyana haka a wata hira da manema labarai a ranar Litinin a Abuja.

Kamfanin dillancin labaran Nijeriya NAN ya ruwaito cewa, a ranar 3 ga watan Fabrairu ne hukumar FRSC ta fara gudanar da wani samame a fadin kasar na kame motoci masu jabun lambobin da ake yi ta bayan fage.

Ya ce tun da farko an fara aikin ne a Abuja, ganin irin illar da hakan yake da shi ga tsaro, da zagon kasa ga kokarin tabbatar da doka da kuma yin illa ga tsaron kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara