DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nasiru Abdullahi Mai Kano, makusancin Malam Nasir El-Rufai ya zama shugaban riko na jam’iyyar SDP a jihar Kaduna

-

 

An nada wani na hannun damar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai a matsayin shugaban riko na jam’iyyar SDP a jihar Kaduna.   

Nasiru Abdullahi Mai Kano, dan siyasa ne, ya taba zama dan majalisar dokokin jihar Kaduna, mai wakiltar mazabar Unguwar Sanusi na tsawon shekaru.

Daily Trust ta rawaito cewa shugabannin kwamitin rikon kwaryar za su yi aiki na tsawon watanni uku, kafin babban zaben shugabannin jam’iyyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 kudin ritayarsu

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara