DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Akwai babbar maja da muke shirin yi domin kalubalantar APC – Atiku Abubakar

-

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya musanta rahotannin da ake ta yadawa na ficewar sa daga jam’iyyar.

Atiku Abubakar ya ce rahotannin ficewar sa daga jam’iyyar na daga cikin kokarin da wasu ke yi na kawo rudani na hadaka da yake yi da wasu jam’iyyu.

Anga rubutu daban-daban na yawo cewa Atiku na shirin sauya sheka daga jamiyyar PDP zuwa SDP.

Sai dai ofishin yada labaran Atiku Abubakar ya jaddada cewa sabuwar majar za ta tafi da wasu jam’iyyun adawa ciki har da jam’iyyar PDP.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000

Gwamna Abba K. Yusuf ya amince a biya kudin fanshon fiye da Naira biliyan 15 ga tsofaffin Kansilolin gwamnatin Ganduje sama da 3000 Wadanda abin ya...

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da ‘ya’yanta ke yi

PDP za ta tattauna da gwamnoninta kan sauya shekar da 'ya'yanta ke yi nan da makon gobe Kwamitin gudanarwa na kasa (NWC) na jam’iyyar PDP tare da kungiyar gwamnonin...

Mafi Shahara