Jigon jam’iyyar NNPP Buba Galadima, ya bayyana cewa jam’iyyar SDPba ta da maraba da jam’iyyar APC mai mulki.
Ya bada misali da sauya shekar da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC ke yi zuwa jam’iyyar SDP saboda an yi musu ba dai dai ba.
Buba Galadima dai na wannan kalaman ne a yayin da yake zantawa da gidan talabijin na Arise.