![]() |
Dabino |
Kimanin tan 100 na dabino Nijeriya ta rabauta da shi daga kasar Saudiyya kamar yadda Jaridar Premium Times ta ruwaito, a ranar 17 ga watan Fabrairun 2025.
Jihar Kano ta samu tan 50 na dabino sai babban birnin tarayya Abuja na da tan 50, wannan na cikin wani bangare na taimaka wa al’ummar musulmin kasar a watan Ramadan.