Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake nanata kudirinsa na yiyuwar ya nemi neman takarar shugaban kasa karo na uku.
A fitarsa da gidan talabijin na NBC ne, Trump ya bayyana anniyar wadda ta sabawa kundin tsarin mulkin Amurka.
Donald Trump ya jaddada cewa ba wasa yake yi ba domin kuwa akwai hanyoyin da za a iya yin hakan.