Kotu ta wanke matashin da ya yi kaurin suna saboda tsayuwa a gaban ayarin motocin Peter Obi.
Quadri Alabi an tsare shi ne a gidan gyaran hali na Kirikiri bisa zargin fashi da makami tun a watan Janairun 2025.
Rahotanni sun ce wasu bata gari ne suka yi masa sharri saboda ya ƙi basu wani kaso na kudin da ya samu lokacin zaben 2023.