DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An kama wasu ƴan Nijeriya 3 kan zargin aikata damfara ta yanar gizo a Kenya

-

Rundunar da ke gudanar da binciken manyan laifuka a ƙasar Kenya (DCI) ta tabbatar da kama wasu ’yan Nijeriya uku bisa zargin aikata damfara ta yanar gizo.

Jaridar Punch ta rawaito cewa, jami’an DCI sun kama mutanen ranar Laraba, bayan al’ummar yankin sun shigar da korafi kan motsin mutanen da suke gani a daren cikin wani gida da basu amince da shi ba.

Google search engine

DCI ta bayyana cewa mutanen uku sun ce suna gudanar da kasuwanci na intanet, sai dai an gano cewa suna zaune ne a kasar ba bisa ka’ida ba, kuma ba tare da samun lasisin aiki a kasar ba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ma’aikatan majalisa sun rufe majalisar dokokin jihar Bauchi sakamakon tsunduma yajin aiki 

Shugaban ƙungiyar ma’aikatan majalisun jihohi ta Nijeriya (PASAN) a jihar Bauchi Adamu Yusuf ne ya sanar da hakan ranar Juma’a, bisa bin umarnin shugabancin ƙungiyar...

Shugabar Tanzania Samia Suluhu Hassan ta umarci a binciko dalilin rikicin da ya faru a lokacin zaben kasar

Shugabar Tanzania Samia Suluhu Hassan ta umarci a binciko dalilin rikicin da ya faru a lokacin zaben kasar da ta sake yin nasara. Wannan mataki ya...

Mafi Shahara