Home Labarai Rashin visa ya dakatar da bikin matashin Kano da Baturiya

Rashin visa ya dakatar da bikin matashin Kano da Baturiya

66
0

An ɗage ranar ɗaurin auren matashi Suleiman Isah mai shekaru 26 ɗan asalin jihar Kano da budurwarsa ‘yar shekaru 46, Jeanine Sanchez yar ƙasar Amirka sakamakon sabuwar dokar yin visa da Amirka ta yi wace ta takaita shigar ‘ yan Najeriya kasar.

Jaridar Daily Trust ta ce tun  farko dai masoyan sun shirya bikin auren nasu ne a wannan watan na Maris da muke ciki, amma al’amarin ya zo masu da kalubale, inda ya zama dole a ɗage bikin domin amarya ta koma gida domin samun halartarciyar hanyar samawa ango damar shiga kasar Amirka a hukumance.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply