Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Labari cikin hoto: Buhari ya ƙaddamar da aikin gas na Ajaokuta zuwa...

Labari cikin hoto: Buhari ya ƙaddamar da aikin gas na Ajaokuta zuwa Kano

62
0

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya halarci taron ƙaddamar da sashen gini na aikin shinfiɗa bututun mai na Ajaokuta-Kaduna-Kano ta intanet a fadar sa da ke Abuja a ranar Talata 30 ga Yunin 2020.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here