Home Labarai An saka ranar komawa makarantu a Legas

An saka ranar komawa makarantu a Legas

169
0

Gwamnatin jihar Legas ta saka ranar 3 ga Agustan wannan shekara 2020 a matsayin ranar da dalibai za su koma makarantu a jihar.

Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu yace daliban da zabsu zauna jarabawar karshe ne za su fara komawa makarantun.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here