Home Labarai Mota dauke da fasinjoji ta fada cikin gulbi a Sokoto

Mota dauke da fasinjoji ta fada cikin gulbi a Sokoto

112
1

Kusan mutane 8 ne ake kyautata zaton sun mutu bayan wata mota ta soke cikin wani gulbi a karamar hukumar Kware jihar Sokoto.

Daily Trust ta ba da rahoton cewa lamarin ya faru ne da tsakar ranar Alhamis, amma bayanai sun ce ba a ga motar da fasinjojin da ta ke cikinta, da aka ce ta nufi zuwa karamar hukumar Illela.

Wasu bayanai sun ce motar said da ta banki wani mai babur, da ake kyautata zaton shi ma yana cikin gulbin.

1 COMMENT

Leave a Reply