Home Labarai Abin da ke faruwa a bikin kamun kifi na Argungu

Abin da ke faruwa a bikin kamun kifi na Argungu

87
0

Ma’awiyya Abubakar Sadiq

Shagulgula na ci gaba da kankama a rana ta biyu ta bikin kamun kifin al’ada a garin Argungu.

Inda a yau (Alhamis) aka shiga rana ta biyu ta bikin, amma galibi mutanen garin da DCL Hausa ta tattauna da su sun nuna rashin armashin bikin a ranar budewa.

Yanzu haka dai wasanni kala daban-daban na kankama.

A ranar Asabar ne a ke sa ran nutsewa a ruwa domin nuna bajintar kamo babban kifin a wajen bikin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply