Home Labarai Aikin Gayya: Ana gina kwalbatin milyan 5 a Kano

Aikin Gayya: Ana gina kwalbatin milyan 5 a Kano

95
0

Al’ummar wasu unguwanni a birnin Kano sun yi hadin guiwa wajen sake sabunta kwalbatin da ta hada yankunansu.

Freedom Radio ta rawaito cewa unguwannin su ne na Dukawa, Darma, Zangon Bare-bari da wani bangare na unguwar Sharifai.

Malam Mubarak na cikin wadanda suka assasa wannan aiki, ya ce sun daina jiran cewa sai gwamnati ta yi musu aiki sannan.

Yace kafin wannan aikin kwalbatin, al’ummomin yankin sun gudanar da ayyuka daban-daban da ke da nufin habbaka yankunansu.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply