Home Labarai Aikin layin dogon Legas-Ibadan na Dala bilyan1.6 zai kammalu a watan Disamba...

Aikin layin dogon Legas-Ibadan na Dala bilyan1.6 zai kammalu a watan Disamba – Amaechi

92
0

Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya tabbatar da cewa za a kammala aikin layin dogo da ya tashi daga Lagos-Ibadan na kudi Dala bilyan 1.6 a watan Disambar wannan shekarar.

Amaechi wanda ya furta haka a cikin wani shirin gidan talabijin na kai tsaye, ya kuma ce za su yi aiki tare da ministan ayyuka Fashola da gwamnatin jihar Legas domin sauya wa manyan motoci akala.

Jaridar Punch ta rawaito cewa ministan ayyuka Fashola ya nace cewa muddin babu layin dogo a kasar nan, to kuwa hanyoyin kasa ba za su taba karko ba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply