Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Alƙalumman farashi sun yi gwauron tashi a Nijeriya

Alƙalumman farashi sun yi gwauron tashi a Nijeriya

193
0

Hauhawar farashi a Nijeriya ya ƙaru zuwa kashi 12.82% a watan Yuli, kaso mafi yawa da aka samu cikin watanni 27.

Rahoton da hukumar ƙididdiga ta Nijeriya NBS ta fitar ranar Litinin kan hauhawar farashi na watan Yulin, ya nuna cewa an samu ƙarin 0.26% daga 12.56% da aka samu a watan Yuni.

Farashin kayayyaki dai na ci gaba da hauhawa ne a Nijeriya tun daga farkon shekarar 2020.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply