Home Tsaro Ambaliyar ruwa tayi barna a Jigawa

Ambaliyar ruwa tayi barna a Jigawa

123
0

Ambaliyar ruwa: AMABALIYAR RUWA TA YI SANADIYYAR NUTSEWAR MAKARANTUN FIRAMARE 5 A JIHAR JIGAWA.

Kimanin makarantun firamare da na karamar sakandare 5 ne ruwan sama ya mamaye a sanadiyyar wani mamakon ruwan sama a jihar Jigawa.

Kamfanin Dillacin labaru na kasa NAN ya rawaito cewa tuni hukumomin da abin ya shafa sun sauya wa daliban wadannan makarantu matsuguni har sai an yi wa tufkar hanci.

Rahotanni dai sun nuna cewa mamakon ruwan saman ya mamaye azuzuwan wadannan makarantu.

Wadanne matakai ne ya kamata a bi don kaucewa ambaliyar ruwa, musamman a wannan lokaci na damina?

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply