Home Kasashen Ketare An ƙaddamar da rigakafin Covid-19 a Afirka ta Kudu

An ƙaddamar da rigakafin Covid-19 a Afirka ta Kudu

33
0

Shugaba Cyril Ramaphosa na daya daga cikin wadanda aka yi wa allurer rigakafin Covid-19 a daidai lokacin da Afirka ta Kudu ta kaddamar da rigakafin a ranar Larabar nan.

A farkon watan nan ne dai kasar ta samu rigakafin cutar miliyan daya samfarin Oxford-AstraZeneca, amma aka dakatar da yin amfani da shi saboda fargabar illar da yake tattare da ita.

Ramaphosa ya ce wannan rana wata babbar rana ce ga Afirka ta Kudu saboda kawo rigakafin da kuma raba shi a kasar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply