Home Labarai An dakatar da shugaban jam’iyyar PDP a Katsina

An dakatar da shugaban jam’iyyar PDP a Katsina

40
0

An dakatar da shugaban jam’iyyar PDP na karamar hukumar Matazu jihar Katsina Murtala Tukur Karadua.

Sanarwar dakatarwar na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun jami’an jam’iyyar na karamar hukumar.

Sanarwar tace an dakatar da Murtala Karadua ne bayan zargin shi da aka yi da karya sashe na 58 karamin sashe na b,d, h da g na kundin tsarin mulkin jam’iyyar.

DCL Hausa ta samu labarin cewa an nada Jabiru Adamu a matsayin shugaban jam’iyyar na riko na karamar hukumar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply