Home Addini An ga watan sallah a Jamhuriyar Nijar

An ga watan sallah a Jamhuriyar Nijar

331
0

Majalisar harkokin addinin Musulumci ta Jamhuriyar Nijar ta sanar a yammacin wannan Juma’a cewa an ga jinjirin watan Shawwal a garin Magaria na jihar Damagaram. Kazalika Majalisar ta ce an ga watan a garuruwan Gingimi da Ingurti na jihar Diffa.

Hakan ya nuna ke nan za a yi sallah karama a Nijar a wannan Asabar.

DCL Hausa na yi wa ‘yan Nijar barka da shan ruwa, barka da sallah.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply