Home Labarai An gurfanar da direba saboda zargin satar kwalaban barasa katan 104

An gurfanar da direba saboda zargin satar kwalaban barasa katan 104

50
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”aoepcebdps” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”an4levde4n” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”ngce59fljh” animation_delay=”0″]

Matashi mai kimanin shekaru 30 mai suna Olayinka Ajao ya gurfana a gaban kotun Ikeja da ke Legas  a ranar Alhamis din nan. Kamfaninsa ne ya kai shi kara inda ake zargin ya sace katon din barasa guda 104 wanda suka kai darajar sama da Naira 500,00

 

Masu gabatar da kara suna zargin Mr. Olayinka da cuwa-cuwa da sata da kuma gabatar da lasisin tuki na bogi.

Sergeant Chekube Okeh dan sanda mai gabatar da kara ya ce wanda ake zargin ya aikata wadannan laifuka a ranar 23 ga watan Mayu a kamfanin Guinness Warehouse da ke unguwar Ikeja ta birnin Legas.

 

Sai dai kuma wanda ake zargin ya musanta zarge-zargen da ake masa. Alkalin kotun kuma ya dage ci gaba da shari’ar zuwa ranar 6 ga watan Nuwamba.

 

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply