Home Labarai An hori sojoji da su guji cin mutuncin jama’a

An hori sojoji da su guji cin mutuncin jama’a

311
0

Rundunar sojin sama ta kasa ta bukaci kananan jami’anta a rundunar sojin kasar nan da su tabbatar suna gudanar da aiki yadda ya kamata.

Shugaban sojin sama na Nijeriya Air Marshal Sadiq Abubakar a bikin yaye kananan sojoji karo na 89 a kwalejin horas da jami’an soji dake Jaji a jihar Kaduna ya jaddada bukatar da ake da akwai ta kare martaba da kuma kimar makarantar ta yadda za ta ci gaba da ba da horo mai nagarta ga jami’an sojin kasar nan.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply