Home Labarai An kama ɗalibai da zargin shiga ƙungiyar matsafa

An kama ɗalibai da zargin shiga ƙungiyar matsafa

18
0

Rundunar ‘yansanda a jihar Osun ta ce ta kama wasu dalibai su hudu da ake zargi da ayyukan kungiyar asiri a kwalejin fasaha ta jihar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Yemisi Opalola, ya tabbatar wa da manema labarai yadda jami’an nasu suka cafke wadanda ake zargin.

An kuma bayyana cewa wadanda ake zargin sun shirya haifar da rudani bayan kammala jarabawa a Kwalejin Fasaha ta Jihar Osun.

Wadanda ake zargin su ne: Akintade Wisdom, Sodiq Opeyemi, Olayinka Fadeyi da Azeez O lalekan.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply