Home Labarai An kama shugaban zanga-zangar Katsina

An kama shugaban zanga-zangar Katsina

105
0

Ƴan sanda a Katsina sun kama shugaban gamayyar ƙungiyoyin Arewa Nastura Ashir Sharif.

Wata sanarwa da wani ɗan ƙungiyar ya aikewa Prime Time News da safiyar ranar Laraba, ya ce yanzu haka Malan Sharif yana tsare ne a shelkwatar ƴan sanda da ke Abuja.

Ya ce an kama shi a Katsina sannan aka ɗauke shi zuwa Abuja jim kaɗan bayan zanga zangar lumana da suka gudanar kan kashe-kashen da ake yi a Katsina.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply