Home Labarai An nada sabon Sarki a Kuwait kwana daya da rasuwar tsohon sarkin

An nada sabon Sarki a Kuwait kwana daya da rasuwar tsohon sarkin

289
0

Bayan rasuwar sarki Sheikh Sabah Al-Ahmed Al-Sabah na Kuwait majalisar masarautar ta nada dan’uwansa Yarima Sheikh Nawaf Al-Ahmed kwana daya tak da yin rasuwar.

Marigayi Sarki Sheikh Sabah al-Ahmed Al-Sabah ya rasu yana da kimanin shekaru 91 bayan fama da rashin lafiya tun a watan Yunin da ya gabata.

Sheikh Sabah Al-Ahmed Al-Sabah ya mulki kasar ta Kuwait na tsawon shekaru 14.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply