Home Labarai An nada sabon Sarkin Yakin Katsina

An nada sabon Sarkin Yakin Katsina

158
0

Majalisar masarautar Katsina ta amince da nadin Alhaji Bello Mamman Ifo a matsayin sabon Sarkin Yakin Katsina.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun mai martaba Sarkin Katsina Alhaji Abfulmumin Kabir Usman.

A makon nan ne Allah Ya amshi ran Sarkin Yakin Katsina Alhaji Bashir Mamman Ifo.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply