Home Labarai An nada sabon shugaban jami’ar UMYUK (VC)

An nada sabon shugaban jami’ar UMYUK (VC)

259
0

Hukumar gudanarwar jami’ar Umaru Musa ‘Yar’adua da ke Katsina ta amince da nadin Prof Sanusi Mamman a matsayin shugaban jami’ar (VC).

Nadin nasa nada wa’adin shekaru 5 kamar yadda dokar jami’ar ta tanadar.

An nada Prof Sanusi Mamman ne bayan karewar wa’adin mulkin Prof Idris Isah Funtua a ranar 28 ga watan Yuni, 2020.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply