Home Labarai An saka ranar da za a cigaba da jarabawar NECO

An saka ranar da za a cigaba da jarabawar NECO

323
0

Hukumar shirya jarabawar karshe ta ‘yan sakandare NECO ta sanar da cewa za a cigaba da zauna jarabawar ta 2020 a ranar Litinin mai zuwa 9 ga Nuwamba, 2020.

Zanga-zangar EndSARS dai ce ta jaza aka dakatar da zauna jarabawar a fadin Nijeriya.

A cikin wata takarda daga daraktan watsa labarai na hukumar Azeez Sani ta ce, mahukunta sun yi nazari, sun gano dalilin da ya sa aka tsahirta zauna jarabawar na zanga-zanga ya lafa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply