Home Coronavirus An saka ranar fara sufurin jiragen sama a Nijeriya

An saka ranar fara sufurin jiragen sama a Nijeriya

135
0

Gwamnatin Nijeriya ta saka ranar 8 ga wannan wata na Juli a matsayin ranar da za a fara sufurin jiragen sama a kasar.

Rufe filayen jirgin ya biyo bayan bullar cutar corona a kasar a ‘yan watannin da suka shude.

Hukumomin kasar suka ce za a fara sufurin ne a Kano, Port Harcourt da Owerri. Sai 11 ga wannan wata na Maiduguri da sauran su fara tashi.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply